Bangaskiyar Jarumi - Jerin
Jerin 3 Kashi/Sassa
An Shawarci Jagorancin Iyaye
Wahala domin sunan Kristi tana faruwa a duk fadin duniya kuma muna da alhakin yin addu'a da tallafawa 'yan'uwanmu maza da mata a cikin wadannan kasashe masu wahala. A cikin wadannan gajerun fina-finai guda takwas daga Muryar Shahidai, mabiyan Kristi wadanda aka tsananta musu a cikin nahiyoyi uku suna bada labarin bege da bangaskiyar su a cikin tsaninin wahala. Tsayyayar bangaskiya da yafewa da suka yi a gaban masu azabtarwa zai tunatar mana da manyan zukatan 'yan'uwanmu maza da mata na sauran duniya.
- Albaniyanci/Mutumin Albaniya
- Mutumin Azerbaijan
- Bāgala
- Yaren Bangla
- Yaren Burma
- Yaren Cantonese
- Sinanci
- Yaren Czech
- Yaren Mutanen Holland
- Turanci
- Faransanci
- Jamusanci
- Greek
- Hausa
- Ibrananci
- Hindi
- Harshen Indonisiya
- Yaren Kannada
- Mutumin Koriya
- Lao
- Yaren Marathi
- Yaren Nepal
- Yaren Oriya
- Farisanci
- Yaren Poland
- Portugisawa (Birazil)
- Fotigal (Turai)
- Romaniyanci
- Rashanci
- Sifaniyawa (Amirka ta Latin)
- Telugu
- Urdu
- Harshen Vietnamanci
Kashi/Sassa
-
Labarin Shafia
Mafarkin sace-sacen Shafia ya kare lokacinda ta sami danyen kofar gidan yarinta a bude. Sai dai, yayinda mafarki mai ban tsoro ya kare, wani ya fara.
-
Labarin Fassal
Wannan bidiyo zai tsima ku kuma ya kalubalanci sauran Kiristoci don yin addu'a ga 'yan'uwanmu Kiristocin Paskistan da kuma masu bi wadanda aka tsanan... more
Labarin Fassal
Wannan bidiyo zai tsima ku kuma ya kalubalanci sauran Kiristoci don yin addu'a ga 'yan'uwanmu Kiristocin Paskistan da kuma masu bi wadanda aka tsananta musu a duk kewayen duniya.
-
Labarin Sang-chul
An bada labarin ta idanun daya daga cikin almajiran Fasto Han, wato Sang-chul, mutumin da ya bi tafarkin mashawarcinsa ta hanyar ci gaba da wa'azin bi... more
Labarin Sang-chul
An bada labarin ta idanun daya daga cikin almajiran Fasto Han, wato Sang-chul, mutumin da ya bi tafarkin mashawarcinsa ta hanyar ci gaba da wa'azin bishara ga mutanen Koriya ta Arewa, duk da hadarin yin haka.